LYRIC

[ad_1]

[INTRO]
Ba da karfi ba, ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki
Ba da karfi ba, ba da iko ba
Ba da iya wa na ba,
ba da karfi na ba hey
Amma sai ta Ruhu mai tsarki

Ba za mu iya komai ba
Da karfin mu hey… Hey
Ba zamu iya komai ba haaa
Da karfin mu hey…
[O ba da karfi]

[CHORUS]
Ba da karfi ba
Ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki {2x}

[So many many]

[VERSE]
So many many times
I try to do things on my own
[So many many times]

So many many times
I thought the things I did
was by my power
[So many many times] {2x}

[Ba da karfi ba]

[CHORUS]
Ba da karfi ba
Ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki
[Ba da karfi, ba da karfi bane]

Ba da karfi ba
Ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki
(Ba da karfi ba aaaa)

Ba da karfi ba
Ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki
(Ba da karfi ba ne)

Ba da karfi ba
Ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki

[BRIDGE]
Oh Oh Oh
Oo Oh Ooo Oh
(Oo Ooh Oo)

Oh Oh Oh
(Oo Oo Ooo)
Oo Oh Ooo Oh

(LIKITOCI)
Likitocin duniya
(SUNA SO)
Su na so
Su zama kamar Allah

(MALAMAI)
Malamen duniya
(SUNA SO)
Su na so
Su zama kamar Allah

[WASU FASTOCI FA]
Fastocin duniya
(SUNA SO)
Su na so
Su zama kamar Allah

Likitoci sun ce
Su ke warkas da mutane

(MALAMAI FA)
Malamai sun ce
Su ke ba da ilimi

Wasu fastoci sun ce
Su ke warkas da guragu

(HEY)
Ba mu da karfi
Ba mu da karfi
Karfi da ga wurin Allah ne {2x}

Ba mu da iko
Ba mu da iko
Iko da ga wurin Allah ne {2x}

[CHORUS]
Ba da karfi ba
Ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki {2x}

Ba da karfi ba
Ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki

Ba da karfi ba
Ba da iko ba
Amma sai ta Ruhu mai tsarki

[ad_2]

Your email address will not be published.

ADVERTISEMENT